Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Hukumar zabe ta INEC ta ce ta wallafa takardun da ’yan takarar shugaban kasa suka gabatar mata ne kawai, bayan an lura da rashin takardun makarantar Tinubu.
Dakarun rundunar sojin 233 Batallion na hukumar sojin Najeriya sun ragargaji wasu yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram da suka kawo hari Damaturu, babban birnin jihar Yobe da yammacin Talata, 9 ga watan Afrilu, 2019.
Wata yarinya mai shekaru 13 ta labartawa kotu yadda wani mai shakru 60 ya yi lalata da ita a lokacin ta na da shekaru 11. Dalibar ta shaidawa kotun cewa Ali ya dauke da karfin tsiya ya kaita wani gida da ba a kammala ba, inda y
Babbar birnin jihar Yobe, Damaturu, na karkashin harin Boko Haram a yanzu haka. Mazauna yankin maisandari, wajen Damaturu sunce maharan sun zo ne ta yankin kudancin harin sannan suka fara harbi ba kakkautawa.
Majiyar Legit.ng ta tattauna da wasu daga cikinsu a ranar Talata, inda suka ce suna samu ciniki yadda ya kamata tun bayan shigowar lokacin zafi kimanin wata guda daya daya gabata, inda suka ce yanayin zafin yasa matasa da dama sun
Haka ne yasa Legit.ng ta kawo muku wasu muhimman bayanai game da wannan cuta, ta yadda jama’a zasu bi hanyoyin da suka dace don kauce ma kamuwa da cutar, da kuma neman hanyar samun waraka idan an kamu.
Tawagar wasu likitoci sun bayyana irin nau’in abinci da ya kamata a dunga ba yara kanana saboda ya tallafa masu wajen kara kaifin kwakwalwa da tunani. A cewarsu karancin wadannan abinci na hana yara fahimtar abin da ya kamata.
Majalisar dokokin kasar Aljeriya ta nada shugaban majalisar dattawan kasar, Abdelkader Bensalah, a matsayin shugaban kasa mai rikon kwarya sakamakon murabus din tsohon shugaban kasa Abdelaziz Bouteflika bayan makonni ana zanga-za
Rahotanni sun kawo cewa jiragen ruwa tara makare da kayayyakin amfani daban-daban na shirin sauka a tashoshin jiragen ruwan Apapa da Tin-Can Island, hukumar tashoshin ruwan Najeriya (NPA) ta bayyana hakan a ranar Talata.
Mun ji labarin wani Mutumin Najeriya da ya tashi ya auri tsohuwar mai shekaru fiye da 60 kwanan nan. Wannan Saurayi daga Najeriya ya auri wata tsohuwar ne daga Kasar Amurka da su ka hadu a Facebook.
Labarai
Samu kari