Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya zargi jam'iyyar APC da shirin kauce wa tsarin tattara sakamakon zaɓe, tare da neman jami’an tsaro su binciki zargin.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya zargi jam'iyyar APC da shirin kauce wa tsarin tattara sakamakon zaɓe, tare da neman jami’an tsaro su binciki zargin.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin NiYA, Cascador da zai bai wa zababbun matasa ’yan kasuwa tallafin har Naira miliyan biyar, aikace-aikace za su fara 19 ga Agusta
Sai dai hukumar ta gindaya wasu sharudda na musamman guda goma da take bukatar duk masu sha’awar shiga aikinta su sani, kuma su cikasu, domin ta haka ne kawai hukumar zata duba yiwuwar daukansu aikin;
Sabon atisaye da sifeton yan sanda, Mohammed Abubakar kaddamar wato “puff adder,” domin ganin cewa an kawar da matsalar yan bindiga da masu garkuwa da mutane ya fara haifan 'da mai ido yayinda yan sanda a jihar katsina sun kama
A ranar Laraba, jami'an gwamnatin kasar Kamaru ta yanke shawara da gama shirye-shiryen dawo da yan Najeriya masu gudun hijra 4,000 a kasar nan zuwa ranar 29 ga watan Afrilu, 2019.
A game da zaben 2019, mun ji cewa PDP ta karbe wasu kujerun Majalisar dokoki a hannun APC kamar yadda mu ka ji inda SDP da LP su ka kawo kujera a Majalisar Jihar, Wasu daga cikin kujerun dai PDP ce ta lashe su.
Shirin nan na ciyar da daliban makarantun firamare da abincin da aka noma a Najeriya (HGSFP) ya yi mamaya zuwa jihohi 30 na kasar nan ya zuwa yanzu, kamar yadda wani jawabi daga fadar shugaban kasa ya bayyana. Laolu Akande, babban
Abokan aikinsu ne suka gudanar da wannan zanga-zanga, yayinda suka bayyana ma yan jarida cewa babu kyakkyawan yanayin aiki, babu albashi mai kyau sannan kuma da yinkurin rufe wannan mutuwar da hukamar kamfanin tayi, sune dalilan d
An tura tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, gidan kurkukun Khartoum, bayan sojojin kasar sun hambarar da shi daga kujerar shi a makon da ya gabata, wata majiya mai karfi ta sanar da hakan a yau Larabar nan...
Majiyar Legit.ng ya ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Talata 16 ga watan Afrilu, inda yan bindigan suka far ma kauyukan Garuwan Surbudu, Tsulluwa da kuma Sabon gari dake cikin karamar hukumar Isa.
Legit.ng ta ruwaito Aisha ta yi wannan aikin alheri ne ta hannun gidauniyarta mai suna Future Assured, inda ta raba tallafin kayan abinci da sutura ga yan gudun hijira da adadinsu ya kai mutum dubu biyar (5,000).
Labarai
Samu kari