Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya zargi jam'iyyar APC da shirin kauce wa tsarin tattara sakamakon zaɓe, tare da neman jami’an tsaro su binciki zargin.
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya zargi jam'iyyar APC da shirin kauce wa tsarin tattara sakamakon zaɓe, tare da neman jami’an tsaro su binciki zargin.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin NiYA, Cascador da zai bai wa zababbun matasa ’yan kasuwa tallafin har Naira miliyan biyar, aikace-aikace za su fara 19 ga Agusta
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta na sanar da daukacin al'ummar Najeriya wata sabuwar hanya da barayin motoci su ke bi wurin satar motar mutane. Hukumar ta shawarci mutane su lura sosai da ababen hawan su, an gano...
Kanal Ali, wanda mukaddashin mataimakinsa mai kula da sashen albarkatun mutane, Sanusi Umar, ya wakilta, ya bayyana hakan ne a yau, Talata, a Abuja. Ya ce daukan sabbin ma'aikatan ya biyo bayan amincewar kwamitin zartar wa na gwam
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban sashin zagaye na hukumar DPR, Muhammad Makera ne ya sanar da haka a ranar Talata yayin da yake yawon rangadin gidajen mai dake cikin birnin Sakkwato.
Ita ce mace ta farko, a tarinhin CBN, da ta taba rike mukamin, sannan mace ta farko da taba 'sa hannu' a kan takardar Naira. Ladi Kwali, wata mata da ta kware wajen kera tukwanen tabo, ita ce mace ta farko da aka taba saka hotonta
Zakakurin lauya kuma gogagge a kan fafutikar kare hakkin dan Adam, Mista Femi Falana, ya zargi 'yan siyasa da kasancewar su a matsayin ummul aba isin duk wani kalubale da Najeriya ke fuskanta a halin yanzu.
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Carles Puyol, ya iso Najeriya domin wata ziyarar kwanaki uku ta yawon shawagi na ganawa da masoya gasar kofin zakarun turai da ke kasar nan ta Najeriya.
Hukumar JAMB mai kula da shiryawa dalibai jarrabawar neman shiga jami'o'i a Najeriya ta ce za ta jajirce wajen tabbatar da kyakkyawan sakamako yayin da ke ci gaba da gudanar da jarrabawar cikin inganci da nagarta a bana.
Akalla injiniyoyi 2,000 ne ake sa ran za su samu gurbin aiki a matatar man Dangote da zaran ta soma aiki, lamarin da zai kawo raguwar rashin ayyuka a kasar. Anyi amfani da kayayyakin fasahar zamani a matatar man ta Dangote da za
Wasu yan bindigan da suka addabi jihar Zamfara sun gamu da ajalinsu yayinda jami'an sojin Najeriya suka kai mumunan hari garin Tsaru dake karamar hukumar Zurmi na jihar ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilu, 2019.
Labarai
Samu kari