Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa bayyana cewa ya soki shirin kara VAT na farko da gwamnatin Tinubu ta gabatar saboda tsadar rayuwa da hauhawar farashi.
Mr Geoffrey ya ce gwamnatin Najeriya za ta dauki kwararan matakai kan harin da aka kai wa 'yan Najeriya mazauna kasar Afirka ta Kudu a ranar Litinin, lamarin da ya ce ba za ta sabu ba domin kuwa da zafi-zafi ake dukan karfe.
Muna da niyyar cigaba da aikinmu na gamsar da abokan huldarmu, amma bamu da tabbacin tsaron ma’aikatanmu, da abokan huldarmu, don hakamun kulle duk wasu ofisohinmu har sai ‘Baba ta ji’
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wannan ganawa ta fara gudana ne cikin babban ofishin shugaban kasa da ke fadar Villa da misalin karfe 11.30 na safiyar yau ta Laraba, 4 ga watan Satumban 2019.
Kotun sauraron kararrakin zabe na jihar Yobe, da ke zama a Abuja ta tabbatar da zaben Ibrahim Bomoi na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin sanata mai wakiltan yankin Yobe ta kudu.
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, kotun bisa jagorancin Hajiya Fadila Dikko, ta bayar da umarnin ne a ranar Talatar da ta gabata kamar yadda jami'in dan sanda mai shigar da kara, Sergeant Lawal Bello ya nema.
Wani dan siyasa a kasar China na cire shi daga mukamin shi, bayan matarsa ta kama shi dumu-dumu akan gado da wata matar suna lalata. Bidiyon yadda lamarin ya faru ya yadu a kafar sadarwa a wannan satin...
Wata mata ta nuna bacin ranta akan shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinabjo, inda ta nemi su dauki kwakkwaran mataki akan irin cin zarafin da ake yiwa 'yan Najeriya a kasar Afrika ta Kudu...
Da take jawabi ga manema a labarai a kan al’amarin, mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, SP Obed Mary Malum ta ce an kama mutanen ne bayan an gudanar da bincike mai zurfi.
Paul Okoye daya daga cikin fitattun mawakan nan da suka yi tashe a shekarun da suka gabata wato P-Square, ya wallafa wani rubutu a shafinsa na kafar sadarwa inda ya lissafo jerin kasashen da basu son 'yan Najeriya su zauna...
Labarai
Samu kari