Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Rikicin da ke tsakanin Olusegun Obasanjo, da tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, ya taka rawa wajen rarrabuwar kawuna a cikin gamayyar adawa a ADC.
Ana zargin Bola Tinubu ya faɗaɗa Sojojin Najeriya daga rundunoni 8 zuwa 12 tare da shirin ɗaukar sojoji 28,000 saboda tsoron juyin mulki a ƙasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 5 ga watan Satumba ya yi ganawa sirri da jakada na musamman dagashugaban kasar China, Xi Jinping. Ganawar da suka yi tare da jakadan, Mai girma Yang Jiechi, ya fara ne da karfe 11:30
An samu gawarwakin maigida, matarsa mai ciki, yaran sa 3 da 'yar uwarsu da tazo hutu a gida mai lamba 19 Olowora, yankin Mafoloku da ke jihar Legas. An ce iyalan sun ci dafa-dukan shinkafa ne a daren ranar Talata.
Tsohuwa mai shekaru 74 da aure za ta haifi tagwaye a yau Alhamis, a India bayan da tayi shekaru 54 da aure ba haihuwa. Yerramatti Raja Rao zata haifi 'yan biyu a wani asibitin kudi da ke birnin Guntur a India. Tuni dai likitoci su
Kotun sauraron kararrakin zabe na gwamna, majalisar dokokin tarayya da na jiha a Sokoto, ta yi watsi da karar Mista Abdussamad Dasuki da ke kalubalantar nasarar zaben mamba mai ci, Alhaji Bala Kokani.
Wata babbar kotu dake Akure babban birnin jihar Ondo ta yankewa wani saurayi mai suna Saliu Oladayo, mai shekaru 26 hukuncin kisa a ranar Talatar nan da ta gabata 3 ga watan Satumba, bayan kama shi da laifin kashe budurwarsa...
Yan bindiga da ke fashi a Katsina a jiya Laraba, 4 ga watan Satumba, sun bayar da ka’idojin ajiye makamansu. Sun bukaci a saki mambobinsu da ke tsare a gida yari daban-daban sannan sun nemi a duba yadda jami’an tsaro, sarakunan
Iko kan aikin da za a dauka ya kawo rigima tsakanin NPF da PSC. Wannan yasa gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari game da wannan matsala, don haka aka nemi jama’an da ke neman aikin su dakata.
Sananniyar mai fassara Al-Qur'ani da yaren Rasha, Valeria (Iman) Porkhova, ta rasu a Moscow tana da shekaru 79 a duniya. Kafafen yada labarai na Rasha sun ruwaito cewa ta rasu ne a ranar litinin, 2 ga watan Satumba. Rahoton ya kar
Lauretta Onochie, hadimar shugaban kasa a kan kafofin sada na zumunta, ita ce ta bayyana hakan a ranar Laraba a kan shafin ta na Twitter, lamarin da ta ce shugaba Buhari ya dauki matakai sabanin yadda ake ikirari.
Labarai
Samu kari