Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kuma: An kara hantarar wani gwamnan Najeriya a kasar waje
An kuma: An kara hantarar wani gwamnan Najeriya a kasar waje
daga  Aisha Khalid

Wasu fusatattun masu zanga-zanga sun tozarta gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo. An hantari gwamnan ne a yayin da yaje taron majalisar dinkin duniya da wasu jami'an gwamnati. Masu zanga-zangar sun hango gwamnan ne a tafiya a wajen