Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta bayyana cewa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan jihohi kusan 18 bisa zargin almundahanar kuɗaɗen gwamnati.
Jami'ar jihar Legas ta dakatar da wani malami mai suna Dr Samuel Oladipo na bangaren karatun tattalin arziki na makarantar bayan da aka hango shi a bidiyon bayanan da BBC ta binciko na malaman jami'o'i masu lalata da...
Yayinda ya gabatar da kasafin kudin 2020 a majalisar dokokin tarayya a ranar Talata, 8 ga watan Oktoba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da rabe-raben yadda za a kashe kudaden da aka samu daga Karin harajin kaya
Masu iya magana sun ce idan da ranka ka sha kallo, a kullun abubuwan ban mamaki da al’ajabi na faruwa a tsakanin al’umma, ta yadda mutane kan ci mutuncin junansu a sarari ba tare da jin kunya ko la’akari da doka ba.
A kwanakin baya ana ta yada jita-jita akan cewa auren jaruma Sadiya Adam ya mutu, inda ita kuma a lokacin ta fito ta karyata wannan magana, inda har take bayyana cewa a yayin da take maganar ma ta dawo daga asibiti ne wajen awo...
Wata kotun majistare da ke zama a Kano a ranar Talata, tayi umurnin tsare wani lakcara mai shekara 36, Ali Shehu, a gidan yari kan cin amana da kuma kokarin lalata da dalibarsa mace.
Kotun Majistare da ke Kaduna a ranar Litinin ta bayar da umurnin tsare malaman islamiyyan Ahmad Bn Hambal da 'yan sanda suka kama a wani gidan gyaran tarbiya. 'Yan sandan sun kai sumame makarantar a ranar 27 ga watan Satumba a Rig
Kiki Mordi, 'yar jaridar BBC da tayi badda sawu domin ta tonawa malaman jami'a asiri akan abinda suke yi na lalata da dalibai kafin su basu maki, yanzu haka dai ta fara samun barazanar kisa daga wajen mutanen da wannan tonon...
Wasu Ma’aikatan LG na Jihar Kaduna sun fara karbar mafi karancin albashi da aka amince. Yanzu ana yi wa Ma’aikatan kananan hukumar Ikara albishir da sabon albashin da aka fara biya a fadin jihar Kaduna.
Wani shugaban kungiyar matasan yankin, Dalyop Solomon ne ya bada wannan labarin jiya Talata a Jos inda ya ce, al’amarin dai ya auku ne a yammancin Litinin yayin da mata ke girbar tumatur a wata gona.
Labarai
Samu kari