Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta bayyana cewa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan jihohi kusan 18 bisa zargin almundahanar kuɗaɗen gwamnati.
Wani malamin jami'ar Najeriya da ke Nsukka kuma fasto mai suna Joseph Nnaemeka Chukwuma ya zargi cewa bidiyon tonon asirin da BBC tayi na malaman jami'o'i masu neman dalibansu da lalata...
Jama'ar yankin Rimin Kebe na jihar Kano sun mika akan kutsen da wasu batagari da suke zargin matsafa ne ke yi a makabartunsu. Jama'ar yankin sun ce, miyagun mutanen kan shiga makabartun ne cikin dare don cimma miyagun...
Wata kyakkyawar yar kasar Amurka masu suna BeGracie a shafin Facebook ta bayyanawa duniya labarin yadda ta kamu da cutan dajin huhu sakamakon shan 'Shisha'.
Muhammad Abubakar ya fara aiki ne shekaru 24 da suka shude matsayin mai shara a filin jirgin sama. Wannan bai shine manufarsa ba amma abubuwa sun gagara.
A jiya aka fara yada wani marar tushe game da fasihin mawakin Sarautar nan Nazir Ahmad Sarkin Wakan San Kano, akan 'yar hatsaniyar da ta faru tsakanin magoya bayan Kwankwasiyya da Sheikh Isah Ali Fantami...
Wani malamin makaranta, Charles Adetunji dan shekaru 40 ya gurfana gaban alkalin kotun Majistare a Ikeja a ranar Alhamis a kan zargin taimakawa wata daliba rubuta jarrabawar ta ta kammala sakandire wato WAEC. Ana tuhumar Adetunji
Wata mai jego mai suna Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a karamar hukumar Minjibir dake jihar Kano, karkashin mai shari’ah Ibrahim Sarki Ibrahim...
Kabilar Hamar kabila ce dake kasar Habasha wacce aka fi sani da suna Ethiopia a turance. Wannan kabila dai ta na da wata al'ada mai abin mamaki, inda 'yammata ke rokon samarinsu su dauki bulala su zane su kafin a bari su yi aure..
Daily Trust ta ruwaito cewa Cibiyar kasuwanci ta Dubai ce shirya gasar na sabbin kamfanoni domin koyar da tunani da kirkire-kirkire ga matasa da ke shirin kafa kamfanoni. Manhajar da Bashir ya kirkira mai suna 'Chiniki Guard' an y
Labarai
Samu kari