Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Wajibi ne Buhari ya bar mulki a 2023 - PDP
Wajibi ne Buhari ya bar mulki a 2023 - PDP
daga  Aisha Musa

Jam'iyyar People's Democratic Party (PDP) mai adawa a Najeriya, ta bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya janye kalamansa na sabuwar shekara wanda a cewarta ba lallai ba ne game da nanata aniyarsa ta "rashin tsayawa takara" a

Rusau: Ministar Buhari ta soki rushe gidan mahaifinta a Kwara
Breaking
Rusau: Ministar Buhari ta soki rushe gidan mahaifinta a Kwara
daga  Mudathir Ishaq

Karamar ministar sufuri, Gbemisola Saraki, ta nuna rashin jin dadinta a kan rushe gidan mahaifinsu da gwamnatin jihar Kwara tayi a sa'o'in farko na ranar Alhamis. Idan zamu tuna, gwamnatin Gwamna Abdul Razaq ta yi ikirarin cewa ka