Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Kwamrad Adams Oshiomhole ya bayyana cewa masu neman ya yi murabus hassada da bakin ciki suke yi masa, ganin cewa ya taka rawar ganin da ba a taba takawa ba a jam’iyyar.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Imo, Godfrey Dikeocha ya yaba ma kudirin yaki da rashawar shugaban kasa Muhammadu Buhari yayinda ya sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Amurka ta umurni dukkan yan kasarta dake zaune a kasar Iraqi su fita da wur-wuri saboda gudun hari daga kasar Iran. Al-Jazeera ta bada rahoto.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu ‘yan biyu a kauyen Gizawa dake karamar hukumar Dutsinma ta jihar Katsina. An gano cewa ‘yan bindigar sun hari garin ne a sa’o’in farko na jiya a lokacin da mazauna garin ke bacci.
Daruruwan mutane ne suka yi gudun ceton rai daga kauyukan dake da kusanci da garin Michika dake jihar Adamawa a daren da ya gabata. Mutanen sun haye saman wani tsauni ne sakamakon harin da ake zargin na 'yan Boko Haram ne.
Shugaban kasar Iran, Hassan Rouhani, ya bayyana cewa kasar Iran da abokanta za su mayar da martani kan ta'addancin Amurka na kisan kwamandan Sojin Iran kuma shugaban rundunar kwato Al-Quds, Qassem Soleimani.
Kasar Amurka ta kai mumunan harin jirgin sama domin hallaka babban kwamandan kasar Iran, Qassem Soleimaini da kwamandan rundunar Kata’ib Hezbollah na Iraqi, Mahdi Muhandis.
Wata mata dauke da tsohon ciki na watanni takwas tayi bankwana da duniya sakamakon cizon maciji. Lamarin ya faru ne a ranar 2 ga watan Janairu 2020, a garin Kaduna bayan da maciji ya sareta...
Gwamnatin kasar Amurka ta sanar da daukan alhakin kisan wani babban hafsan sojan kasar Iran, Janar Qassem Soleimani a wani hari na ‘kare kai’, kamar yadda shelkwatar tsaro ta kasar, Pentagon ta bayyana.
Labarai
Samu kari