Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kori wata musulma daga wurin aiki saboda ta saka hijabi
Breaking
An kori wata musulma daga wurin aiki saboda ta saka hijabi
daga  Aminu Ibrahim

Duk da cewa a ranar Litinin din ne ta fara saka hijab zuwa wajen aiki, Adebola tace wanda ya dauketa aikin ya san cewa ita musulma ce. "Wannan aikin na bukatar kaya na daban ne. Kuma wannan bashi daga cikin kayan aikin," cewar uba

Tsananin sanyi ya hana mutane fita aiki a garin Jos
Tsananin sanyi ya hana mutane fita aiki a garin Jos
daga  Mudathir Ishaq

Mazauna Kano da Jos sun kasance a cikin gidajensu bayan sanyin da ya ta'azzara a wannan yanayin da ya sauya. Sauyin yanayin yasa mutane kan saka manyan rigunan sanyi don kare kansu daga sabon yanayin. Yanayin yasa mutane sun...