Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana

Daga cikin kokarin da ya ke yi na bayar da tallafi ga jama’a a kudancin jihar Borno, Gwamna Babagana Umara Zulum ya ziyarci Damboa a ranar Juma’a, 3 ga watan Janairu domin rabon kayan abinci da sauran kayayyakin amfani na yau da kullun.

Ya isa yankin ne daga Biu inda ya kaddamar da ayyuka uku.

A Damboa, marasa galihu da gajiyayyu 20,000 ne suka samu kayayyakin abinci, tufafi da kudade daga sha-tara ta arzikin da Gwamnan ya yi.

Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Source: Facebook

Gwamna Zulum ya yi rabon kayayyakin abinci da suka haa da garin masara, shinkafa, wake da zanuwan daurawa ga mata sannan ya yi rabon kudade yayinda ya kuma gbatar da ababen hawa ga rundunar soji, yan sa kai na CJTF da kuma maharba.

Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Source: Facebook

Ku tuna kuma, gwamnan ya kuma yi rabon kayayyakinainci ga mutane 16,000 a Gwoza yan kwanakin da suka gabata.

Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Source: Facebook

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: DSS ta kama mutumin da ya shirya tare da yada bidiyon auren Buhari na bogi

Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Gwamna Zulum ya yiwa al’umman Damboa sha-tara ta arziki, mutane 20,000 sun amfana
Source: Facebook

Gwamnan ya kuma yi umurnin bude makarantu a karamar hukumar domin yara su fara karatu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel