Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta musanta rahotannin harin da aka ce an kai wa wani kanal a FCT, tana cewa bincike ya tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a Nasarawa.
Wata mata mai shekaru 25 mai suna Onyeka Nwachukwu ta kira wasu sojoji biyu don su zane makwabciyarta mai suna Nelson Jackson ta fada cikin mummunan tashin hankali. A halin yanzu tana garkame a wajen adana mutane na rundunar ‘yan
Wani matashi mai shekaru 22 a duniya dan Najeriya ya kera injin samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa a maimakon man fetur. Matshin ya kirkiro da wannan injin samar da wutar lantarkin ne saboda yuwuwar wuyar fetur ko tsadarsa
Wasu fastoci a Najeriya sun fuskanci abubuwa masu tarin aywa kafin su kai inda suka a halin yanzu. Wasu daga ciki kuwa har sauya addininsu suka yi don bautar Ubangiji. Akwai sanannun fastoci a Najeriya wadanda a farkon rayuwarsuu
Wata babbar kotun jahar Ekiti dake zamanta a garin Ado Ekiti ta yanke ma wasu mutane hudu hukuncin daurin shekaru bakwai bakwai a gidan gyara hali bayan kamasu da laifin satar taliyar Indomie da sigari.
Ministan kimiyya, fasaha da kirkirekirkire a Najeriya, Ogbonnaya Onu ya jaddada muhimmancin ilimin kimiyya da fasaha da kere kere ga cigaban kasa, sa’annan ya tabbatar da manufar gwamnatin Najeriya na tura wakilanta zuwa duniyar w
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin samar da wani sabon salon man fetur mai suna Compressed Natural Gas (CNG) - domin talaka ya samu sauki mai a farashin N95 zuwa N97 ga lita.
Kwamitin gudanarwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta bayyana cewa jam'iyyar ta samu rahoton leken asiri cewa jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na shirin amfani da kotun koli wajen kwace jihohin PDP.
Akalla mutane 29 sun rasa rayukansu a harin da wasu yan bindga suka kai kauyen Babban Rafi dake karamar hukumar Gummi, ta jihar Zamfara.
Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa tare da sauran tawagarsa na Al Nassr sun kai wa yariman Saudiyya, Faisal Bin Bandar Al Saud ziyarar ban girma bayan sunyi nasarar lashe Saudi Super Cup. Musa da 'yan tawagarsa sun doke Al Taawon
Labarai
Samu kari