Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Rundunar 'yan sandan Abuja ta musanta rahotannin harin da aka ce an kai wa wani kanal a FCT, tana cewa bincike ya tabbatar da cewa lamarin ya faru ne a Nasarawa.
Wani miji da ya zargi matar shi da cin amanar shi ya hada mata tarkon da yasa ya tabbatar da hakan. Ya kama ta da wani katon gardi ne a kan gadonsu a cikin dakin aurensu. Kamar yadda na'urar nadar sautin da mijin ya saka a cikin..
Wani malami mai suna Sule Shaibu mai shekaru 70 da mataimakan shi, Wasiu Salami da Francis Akinola sun gurfana gaban kotun majistare dake Iyaganku a Ibadan a ranar Asabar sakamakon zarginsu da ake da damfarar wata mata naira...
Misis Nafisat Aliyu, kanwar Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar fansho, a ranar Laraba, 15 ga watan Janairu ta nesanta kanta da wani asusun banki da aka bude da sunanta.
Wasu matasa da ake kyautata zaton mabiyan kungiyar kwallon Katsina United ne sun tayar da zaune tsaye bayan wasan kwallonsu da Kano Pillars da aka karkare 1-1 kunnen jaki.
Wani yaro mai shekaru 15 a duniya dan Fulani mai kiwon shanu ya gamu da sharrin miyagu a lardin Kukum dake cikin masarautar Kagaro na karamar hukumar Kaura a jahar Kaduna, inda suka kashe shi yayin da yake kan hanyarsa ta komawa g
Mai magana da yawun Enang, Edet Ekenyong Etuk, ya fitar da wata sanarwa inda ya ce mai gidan nasa ya ce "Dukkan gwamnoni su sani cewa za su fuskanci sharia kamar yadda doka ta tanada da zarar kariyar da doka ta basu ya gushe."
Akalla mutane 30 suka rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da 100 lokacin da yan bindiga suka budewa motoci wuta a babbar titin Kaduna zuwa Zariya a ranar Talata, 15 ga Junairu, Premium Times ta ruwaito.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya umurci mahukunta na asibitin jihar da ta dakatar da wani likita da aka zarga da karkatar da magunguna daga wajen siyar da magani na asibitin.
Kwamiti ya fara binciko wani ta’adin kudi da Hukumar Neja-Delta ta yi daga 2016 zuwa 2019. Wannan ya sa aka kasa kwangilolin karya aka cinye Tiriliyan 1.
Labarai
Samu kari