Basirar 'yan Najeriya: Matashi ya kirkiri injin bayar da wutar lantarki mai amfani da ruwa, ba fetur ba

Basirar 'yan Najeriya: Matashi ya kirkiri injin bayar da wutar lantarki mai amfani da ruwa, ba fetur ba

Wani matashi mai shekaru 22 a duniya dan Najeriya ya kera injin samar da wutar lantarki mai amfani da ruwa a maimakon man fetur.

Matashin ya kirkiro da wannan injin samar da wutar lantarkin ne saboda yuwuwar wuyar fetur ko tsadarsa.

A gaskiya wannan kirkira ko kare injin nan ba yana nufin mayar da man fetur maras amfani bane. Ya dai dakile yuwuwar rashin wuta saboda rashin man fetur ko tsadarsa. Mai wannan injin ba zai damu kansa da matsalar man fetur ba.

Dan Najeriyan mai suna Emeka Nelson, ya kirkiro da wutar lantarkin ne wanda ke farawa daga ruwa.

Ya kara da kirkirar wani inji wanda ya kira da MGBANWE C12. Inji ne dake mayar da roba, ledoji zuwa fetur, kalanzir da sauran manyan mayuka.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel