Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
'Yan bindiga sun kashe Kanal Abdussalam Ude a birnin Abuja, yayin da matarsa, direbansa da jami'in tsaronsa suka jikkata. Ana ci gaba da bincike.
Wasu wadanda har yanuz ba a san ko su waye ba sun cire wa almajiri kai a Beji dake Minna a jihar Neja. Har yanzu dai ba a gano dalilin hakan ba amma za a iya danganta hakan da tsafi. Asalin almajiri dai mai neman ilimi ne ba mabar
Kungiyar yan ta'adda a Sudan, Jama'atu Ansarul Muslimeen, ta dau alhakin harin da aka kaiwa mai martaba sarkin Potiskum, Alhaji Umaru Bubaram, a hanyar Kaduna zuwa Zariya.
An garzaya da wani babban hafsan Soja, Laftana Kanar RU Mairiga, asibiti bayan wasu yan bindgia sun bude masa wuta a hanyar Kaduna zuwa Zariya. Premium Times ta ruwaito.
Wasu majiyoyi kusan da dangin saurayin ta bayyana cewa za a yi auren ne watan Maris na wannan shekarar. Mtashin bakanon ya kammala karatunsa na sakadire ne kuma ya amince zai aure matar tare da bin ta zuwa Amurka.
Wani Jigon APC ya bayyana Yankin da za su fito da Shugaban kasa na gaba. J. Aw ya ce a je a dawo, Yarbawa za su karbi mulkin Najeriya.
Jam’iyyun Peoples Democratic Party (PDP) da ta All Progressives Congress (APC) a jihar Sokoto sun nuna tabbacin zama masu nasara yayinda kotun koli za ta zartar da hukunci kan shari’an zaben gwamna wanda dan takarar APC, Ahmed Ali
Cibiyar tabbatar da shari'ar Musulunci ta jihar Kano, Hisbah, a ranar Asabar ta gayyaci dattijuwar Ba Amurkiyar da ta garzayo Kano don auren masoyinta, Sulaiman Isa, zuwa ofishinsu don amsa tambayoyi. Dattijuwar mai shekaru 45 kum
Kungiya ta bayyana yadda Alkalai su ka ba ‘Dan takarar APC kuri’u a karon banza. Ana zargin Kotun koli ta ba APC sadakar kuri’u 92, 597 a zaben Jihar Imo a 2019.
Muhammadu Buhari dan siyasa ne kuma shugaban kasar Najeriya. Sai da ya kai matakin manjo janar kafin yayi ritaya a rundunar sojin Najeriya. Ya taba mulkar Najeriya zamanin mulkin soji daga 1983 zuwa 1985.
Labarai
Samu kari