Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar mayar wa Iran da martani mai tsanani bayan harin makamai masu linzami kan sansanonin Amurka a Jordan.
'Yan bindiga sun kashe Kanal Abdussalam Ude a birnin Abuja, yayin da matarsa, direbansa da jami'in tsaronsa suka jikkata. Ana ci gaba da bincike.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ministan shari'a, Abubakar Malami da ya duba matsalar Ibrahim Ibrahim, malamin Najeriya da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Saudi Arabia.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya maka hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kotu saboda tsaresa da tayi ba bisa ka'ida ba na kusan makonni uku. Lauyan Shehu Sani, Abdul Ibrahim ya bayyana cewa sun mi
Donald Trump shugaban kasar Amurka ya dau kwararrun lauyoyi da zasu kare shi a gaban majalisar dattijan kasar. Ken Starr da Robert Ray da suka yi shari'ar tsohon shugaba Bill Clinton da kuma Alan Dershowitz da ya kare dan...
Rundunar 'yan sandan jihar Delta a ranar Juma'a sun tabbatar da mutuwar wani mutum a wani otal dake yankin Ibusa. Kakakin 'yan sandan hukumar, DSP Onome Onovwakpoyeya ta sanar da manema labarai a garin Asaba cewa lamarin ya faru..
Wata mata ta shiga kunci da kunar rai saboda ita mummuna ce. Kamar yadda tace, ta auri mijinta ne a lokacin yana makaho amma yanzu da ya samu waraka daga makanta, sai ya bukaci saki. Ga labarin dalla-dalla...
Da ya ke magana a wani shirin talabijin na TVC, ya ce idan 'yan Najeriya suka cigaba da kiransu NEPA, hakan na nufin ba su son wutan lantarki. National Electric Power Authority (NEPA) ce kamfanin da ke samar da lantarki da rarraba
Malaman Kimiyya da suka gudanar da bincike kan alaka dan Adam da dabbobi, sun gano cewa kiwata mage na kara wasu abubuwa da dama ga lafiyar dan adam. Zama da mage a gida na kara karsashin zamantakewar mutum tare da kara yawan...
Shugaban IPOB ya sanar da cewa zai halarci birne iyayenshi da za a yi a ranar 14 ga watan Fabrairu na wannan shekarar. Kanu, wanda yayi maganar ta bakin kakakin IPOB, Emma Powerful yace za a birne su ne kamar yadda al'adar...
A ranar Juma'a ne wani alkalin kotun majistare dake Legas ya bukaci a adana mishi Stella Olowofoyekun mai shekaru 35 a gidan gyaran hali. An zargi Stella ne da sukar makwabcinta da fasasshiyar kwalba wacce tayi ajalin shi...
Labarai
Samu kari