Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rundunar 'yan sandan Osun ta ayyana mutum biyar da ake nema ruwa a jallo kan rikicin siyasa, yayin da 'yan takarar AP suka zargi jami'an tsaro da tsangwama.
A ranar Laraba, jami'an hukumar yan sandan jihar Plateau sun yi awon gaba da shugabannin kabilar Fulani a karamar hukumar Mangu, Bokkos, Barkin Ladi da Riyom.
Wani magidanci wanda ya kasance makaho ya saki matarsa bayan ganinsa ya dawo kan cewa bai san mummuna ya aura a matsayin matar auransa ba.
PDP ta karbe kujerar muhimiyyar APC a Majalisar Dattawan Tarayya a zaman dazu. An rantsar da sabon Sanatan Jam’iyyar PDP a Majalisa ne bayan lashe zaben Akwa Ibom.
Masu iya magana kan ce soyayya gamuwar jini ce kuma kowa da irin sana’ ar da ta karbe shi. Hakan ce ta kasance ga wani matashi mai suna Nura Aliyu Batsari wanda ke shirin yin tattaki daga Katsina zuwa jahar Kano.
Dan majalisan wakilan tarayya mai wakiltan mazabar Tudun Wada/Doguwa, Alhassan Ado Doguwa, ya bayyana cewa 'yaya 27 matansa hudu suka haifa masa kuma zasu cigaba da hayayyafa.
Justis Idris Kutigi ya yi umurnin kama tsohon ministan man fetur, Dan Etete kan kasancewarsa da hannu a badakalar man Malabu. Bala Sanga, a wani bukata da ya gabatar ya sanar da kotu cewa kama Mista Etete na da muhimmanci sosai.
Shugabancin jam'iyyar PDP na kasa ta bayyana cewa duk mambobinta takwas da suka sauya sheka a ranar Talata a majalisar jihar Imo zuwa jam'iyyar APC sun rasa kujerunsu. A wata takardar da mai magana da yawun jam'iyyar PDP, Kola Olo
Hukumar kula da zirga-zairgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta ce daga sha biyun daren yau Laraba, duk wani direban babur din adaidaita da ya hau kan titin jihar ba tare da sabuwar lambar da hukumar ta ba da ba, zai fuskanci.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri da masu bashi shawara kan tsaro da hafsoshin tsaron Najeriya a fadar shugaban kasa, AsoVilla, Abuja
Labarai
Samu kari