Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rahotanni sun nuna gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yanke shawarar zaɓar Kirista daga Kudancin Kaduna a matsayin mataimakinsa domin daidaita tikitin APC a 2027.
Rundunar 'yan sandan Osun ta ayyana mutum biyar da ake nema ruwa a jallo kan rikicin siyasa, yayin da 'yan takarar AP suka zargi jami'an tsaro da tsangwama.
Daraktar kula da al’amuran mata a ma’aikatar mata da walwalar jama’a ta jihar kano, Hajiya Kubra Ibrahim Dankani ta yi kira ga matasa da ke shirin yin aure da su kasance masu ilimin aure kafin yin shi...
Babban hafsan Sojan sama, Air Marshal Sadique Abubakar ya bayyana cewa rundunar Sojan saman Najeriya za ta aika da wani sabon jirgin yaki kirar C130 zuwa yankin Arewa maso gabas domin taimakawa a yaki da ta’addanci.
Guda daga cikin sababbin manyan Sarakunan jahar Kano masu daraja ta daya, Sarkin Karaye, Alhaji Ibrahim Abubakar II ya sanar da daga darajar mahafin tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Alhaji Musa Saleh Kwankwa
Rundunar Yansandan Najeriya ta sanar da kama gagararren mai laifi wadanda ake zarginsa da hannu cikin kisan tsohon shugaban sha’anin mulki a shelkwatar rundunar Sojan kasa, Manjo Janar Idris Alkali.
Wasu mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kai mummunan hari a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu inda suka tare wata mota dake dauke da fasinjoji, suka yi ma guda uku daga cikinsu yankan rago.
Wata Hadimar Shugaban kasa ta dirkawa Sanatan da ya nemi Muhammadu Buhari ya yi murabus zagi. Hadimar ta ce Sanatan ya fara dauko dutse ya jefi Buhari, su na jiransa.
Wani mutum mazaunin Fatakwal a jihar Rivers ya bada labarin yadda mai bara ya mayar mishi da kudin shi wata rana da ya bada sadaka. Mutumin mai suna Chidi ya wallafa labarin ne a shafin shi na tuwita, wanda ya jawo tsokaci...
Wani malamin addinin Kirista kuma dan kasuwa mai suna Apostle Chris Omashola ya bayyana abinda ya hango game da Maryam Sanda, matar da ta kashe mijinta. A ranar Litinin ne wata babbar kotun tarayya da ke zama a Maitama Abuja ta...
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta damke wani fasto a jihar mai suna Clement James a kan garkuwa da yayi da kansa a jihar. Faston da abokin laifinsa, George Otokpa sun shiga hannu ne bayan da suka bukaci kudin fansa har naira mi
Labarai
Samu kari