Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Akwai yiwuwar wasu gwamnatocin kasashen waje suna baiwa kungiyar yan ta’addan Boko Haram makudan kudade a matsayin tallafin ta’addanci da suke aikatawa a Najeriya, inji dan majalisa Babajimin Benson.
Ashe duk dalolin kudin da ake cewa Gwamnatin Abacha ta sata kazafi ne har ma Abacha ya bar $9.7b a asusun kudin kasar waje inji Hamza Al-Mustapha.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ce yana shirin gina wani katafaren filin wasanni mai girmar irin wanda ake amfani da shi a wasannin kasashen duniya (Olympic) a babban birnin jihar domin inganta cigaban wasanni. Mai magana da yawun
A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.
Hadakan kungiyoyin Arewa (CNG) ta sanar da kafa rundunar tsaro na yankin da ta yi wa lakabi da "Shege-Ka-Fasa". Wannan na zuwa ne kimanin wata guda bayan gwamnonin yankin Kudu maso yamma sun kafa rundunar tsaro makamancin wannan d
Wani kwararren mai bayar da shawara kuma masani a fannin zamantakewa, Joro Olumofin ya bada labarin wata mata da mijinta ke lalata da maza. Ya dade yana luwadi da makwabcinshi kuma yana lalata yaron gidansu mai musu aiki, kamar...
Kwanan nan aka fallasa dalilin Jonathan na tsige Farida Waziri daga EFCC. Sannan kuma an gane cewa bayan rasuwar Umaru Yar’Adua yaki da cin hanci ya zama wasan yara.
Kamar yadda mai magana da yawun jami'ar, Abiodun Olarewaju ya sanar, jami'ar ta mika Omo-Etan zuwa hannun 'yan sanda. Kamar yadda takardar da makarantar ta fitar ta ce, "Ba a kai makonni uku ba da jami'ar Obafemi Awolowo ta bayyan
Kamar yadda shugaban hukumar ya sanar, a lokacin da dan asalin jihar Nasara din da 'yar jihar Neja suka same shi a kan zasu yi aure, sai na ce su samu iyayensu don samun yardarsu. "Na ce su samu iyayensu don yarjewa. daga nan sai
Labarai
Samu kari