Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Takardun bincike sun bayyana yadda ake zargin wasu jami'an soja suka tsara shirin kifar da gwamnatin Tinubu, tare da raba ayyuka da tsara dabarun aiwatarwa.
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da artabun da tayi da yan ta'addan Ansaru inda ta samu nasarar hallaka yan ta'addan 250 a jihar Kaduna.
A cewarsa, masu garkuwa da mutanen sun nemi miliyan daya a matsayin kudin fansa a kan kowanne mutum daga cikin mutanen 26 da suka sace tare da yin barazanar cewa zasu kashe duk wanda ba a biya masa kudin ba. Ya bayyana cewa jami'a
Wani jami'in hukumar Hisbah mai suna Bashir Ja'afar ya shigar da karar hukumar reshen jihar Kano a gaban hukumar karbar korafe-korafe ta Kano (Anti Corruption). Bashir Ja'afar ya zargi hukumar Hisbah din da tauye masa hakkinsa a y
Korafin dan majalisar ya samu goyon bayan Honarabul Ali Ibrahim Shanono, mai wakiltar mazabar Bagwai/Shanono. Rahotanni sun bayyana cewa an rantsar da Uba Gurjiya ranar Talata yayin zaman majalisar da shugabanta, Abdulazeez Garba
A ranar Laraba ne alkali ya wanke tare fitar da waata mata Kirista wacce ta shiga masallaci a kare tare da takalmcanta. Kamara yadda alkalin ya ce, matar bata da cikakken hankali ne. Matar mai suna Suzethe Margaret mai shekaru 52,
Annobar cutar zazzabin Lassa ta bulla a jahar Katsina, inda ta kama mutane biyu, sa’annan ta kashe mutum 1 daga cikinsu, kamar yadda sakataren hukumar kiwon lafiya ta jahar Katsina ya tabbatar.
A yau ne wata mujallar kasar Rasha ta sanar da cewa kasar ta kammala kera wa Najeriya jiragen yaki 7. Za a kawo su nan ba da dadewa ba zuwa kasar Najeriya. Idan zamu tuna, fadar gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa gwamnati za ta sa
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a garin Jabi ta yanke hukuncin kisa a kan wani matashi dan shekara 38, Eric Chigbor, ta hanyar rataya bayan ta kama shi da laifin kisan kai, inda ya kashe matarsa.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina a ranar Talata sun kama wata matar aure mai shekaru 17 mai suna Rabi Rabi'u. An zargeta da sokawa mijinta mai suna Shamsu Salisu wuka mai shekaru 25 a kauyen Almakiyayi da ke karamar hukumar Malu
Labarai
Samu kari