Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kallabi tsakanin rawuna: Mata 2 masu tarin dukiya a Afirka
Breaking
Kallabi tsakanin rawuna: Mata 2 masu tarin dukiya a Afirka
daga  Mudathir Ishaq

Folorunso Alakija ta kasar Najeriya da kuma Isabel dos Santos ta kasar Angola su ne matan da suka fi kowacce mace kudi a nahiyar Afirka. Suna da jimillar arzkin da ya kai dala biliyan 3.2, kamar yadda Forbes ta bayyana Babbar ‘yar

Takardun kudi 8 mafi daraja a Afrika (Hotuna)
Breaking
Takardun kudi 8 mafi daraja a Afrika (Hotuna)
daga  Mudathir Ishaq

Ba kyan kudi bane amfaninsa a duniya. Yadda yake da daraja a kasar da kuma kasashen ketare shine darajar kudi. Ana kuwa gane darajar kudi ne ta wasu fuskokin a kasuwanci. Dalar Amurka ce ake gani a matsayin kudin da ke da matukar

Sunaye: Chiyamomi 8 na APC sun koma PDP a Zamfara
Sunaye: Chiyamomi 8 na APC sun koma PDP a Zamfara
daga  Mudathir Ishaq

Shugabannin kana nan hukumomi takwas ne wadanda aka zaba karkashin jam'iyyar APC suka koma jam'iyyar PDP a yau Asabar. Shugabannin kananan hukumomin da suka sauya shekar sun hada da: Alhaji Muhammadu Umar, shugaban karamar hukumar