Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Gwamnatin Sokoto ta nesanta kanta da Mai Shaho bayan wani bidiyo da ya yaɗu. Ta ce ba ta goyon bayan tsafi kuma ta bukaci Hukumar Hisbah ta ɗauki mataki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Addis Ababa, babbar birnin kasar Habasha kuma ya samu kyakkyawan tarba daga wajen Firam Minista Aby Ahmad a ranar Juma'a, 7 ga Febrairu, 2020.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a sanadiyyar wannan rikici an samu jama’a da dama da suka samu munanan rauni. Rikicin ya kaure ne a daidai lokacin da jami’an kwastam tare da Sojoji suka dira kasuwar da nufin kai samame tare da kwace h
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya bayyana cewa ba zai iya sanya baki cikin rikicin masarautar Kano da gwamnatin jihar ba saboda majalisa ta riga da sa baki.
Babban sakataren hukumar tace fina finai na jahar Kano, Alhjai Ismai’ila Na’Abba Afakallahu ya bayyana cewa gwamnatin jahar Kano ta bude kamfanin daukan hotuna na Sani Danja da ta garkame a kwanakin baya.
Wani mutum da ke Kawempe a kasar Uganda ya shiga bakin duniya bayan da dadaddiyar soyayyar shi da budurwar shi ke niyyar tsinkewa saboda naira miliyan 40. Wani ma’abocin amfani da kafar sada zumuntar tuwita mai suna @Yemihazan ne
Wani soja mai matsayin kopur ya kasha wani dan sanda da bindigar harbor jirgin sama mai kirar AAG, bayan fada a kan budurwa da ya shiga tsakaninsu a yankin Makara da ke karamar hukumar Gwoza ta jihar Borno. PRNigeria ta gani cewa,
An gurfanar da wani direban babbar mota mai suna Abubakar Musa mai shekaru 43 a gaban wata kotun majistare da ke Ikeja. Ana zarginsa ne da tukin gangancin da yayi sanadin tare tawagar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbaj
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kira ga matashi, Usman Zubairu, wanda ya sanar da cewa zai yi tattaki daga Jigawa zuwa Maiduguri domin jinjinawa gwamnan kan ayyukan da yake yi yayi zamansa amma ya gode.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya shilla Addis Ababa, babbar birnin kasar Habasha daga Abuja domin halartan taron AU kuma zai kwashe kwanaki biyar.
Labarai
Samu kari