Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
Rashin kasancewar Shugaban Kamaru Paul Biya har na kwanaki 48 ya rura wutar mahawara tsakanin 'yan adawa kan samun gurbin shugabanci da rikicin makusantansa.
An yi sulhu tsakanin Shugaban Majalisa, Godswill Akpabio, da Sanata Adams Oshiomhole (APC, Edo). An yi hakan bayan Oshiomhole ya zargi Akpabio da karya yarjejeniya.
Kwamitin tallafin yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, a ranar Talata ta bayyana cewa yara 1,115 ne suka mutu sakamakon yunwa tsakanin watan Junairu da Disamban 2019.
Shugaban majalisar dattijan Najeriya, Ahmed Lawan, a ranar Talata ya jagoranci wakilcin manyan shugabannin majalisar dattijai don kai gaisuwar ta'aziyya ga iyalan Sanata Ignatius Longjang wanda ya rasu a rana Lahadi. A yayin ziyar
Hamshakin mai kudin Najeriya kuma Bakano, shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ne mutum mafi arziki a nahiyar Afrika a shekarar 2020. Rahoton Forbes.
Cibiyar lafiya ta duniya (WHO), ta sauya wa mummunan cutar nan da ta fito daga birnin Wuhan a kasar China a ranar Juma’a, 11 ga watan Fabrairu suna.
Shettima ya bayyana haka ne cikin wata gajerar sanarwa daya wallafa a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook da yammacin Talata, 11 ga watan Feburairu, inda yace tabbas an samu karuwar hare haren Boko Haram a yan kwanakin n
Wani kwamandan rundunar sojin Najeriya, Janar Abdul Kalifa Ibrahim, ya bayar da tabbacin cewa sojoji sun jajirce a kokarinsu na kamo Shugaban kungiyar yan ta’adda na Boko Haram, Shekau.
Mummunar gobara ta barke a wani sassa na filin sauka da tashin jiragen sama na Sam Mbakwe Intarnational Cargo da ke Owerri a jihar Imo. Babbar manajar hukumar filayen sauka da tashin jiragen sama ta Najeriya, Henrietta Yakubu, ta
A cikin wata sanarwa da ta fito ranar Talata daga ofishin Zailani Bappa, mai taimaka wa gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, a kan harkokin sadarwa da yada labarai, ya bayyana cewa shugaban kwamitin, Ahmed Gusau, ne ya sanar da
Wani dan kasuwa a jihar Kaduna mai sun Alhaji Ibrahim Musa Gashash wanda aka fi sani da Sardaunan Matasa ya maka rundunar sijin Najeriya, shugaban rundunar, kwamandan runduna ta daya tare da daraktan hukumar jami'an tsaro ta farar
Labarai
Samu kari