Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a kasuwar Legas
Breaking
Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a kasuwar Legas
daga  Aminu Ibrahim

Da isar masu taimakon gaggawar, an gano cewa wutar ya tashi ne daga wani rukununin shaguna ta Maola Shopping Mall amma ba'a gano abinda ya yi sanadin gobarar ba