Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Babban daraktan hukumar kare yaduwar cututtuka a Najeriya, NCDC, Dakta Chikwe Ihekweazu ya bayyana babban kalubalen da suke fuskanta dangane da masu dauke da cu
Atiku Abubaktar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya ya karyata cewar ya bude shafin intanet inda ya ke tattara bayannai na al'umma da zai yi amfani da sh
Shugabannin jam'iyyar APC na karamar hukumar Akko ta jihar Gombe sun kori dan majalisar wakilai, Usman Kumo a kan zargin shi da ake da ayyukan zagon kasa ga...
Jami'ar hulda da jama'a a ma'aikatat lafiya ta jihar Kano, Hadiza Namadi, ce ta fadi hakan ranar Alhamis a cikin wani sako da ta aikwa manema labarai. Hadiza ta
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa wasu gidajen sayar da man fetur a jihar Borno sun boye mai tare da sayar da shi a farashi mai tsada tun
Bayan kwanaki takwas a killace kuma yana jinya, shugaban asibitin jami'ar UCH Ibadan dake jihar Oyo, Farfesa Jesse Otegbayi, ya warke daga cutar Coronavirus.
Mohammed Atiku, dan tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, wanda ya kamu da cutar coronavirus, ya nuna yakinin cewa lallai kwanan nan za a sallame shi.
Yar Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ta dawo daga kasar Birtaniya makonni da suka gabata ta kammala killace kanta na tsawon makonni biyu kamar yadda aka bukata
Wasu yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Gangara da ke karamar hukumar Sabon Birni da ke jahar Sokoto inda suka kashe mutane 22 da kona kayayyaki da dama.
Labarai
Samu kari