Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi ta'aziyyar rasuwar 'ya'yan tsohon mataimakin gwamnan Bauchi.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi ta'aziyyar rasuwar 'ya'yan tsohon mataimakin gwamnan Bauchi.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Sakamakon ci gaban ruwan wutar da dakarun sojin Najeriya ke yi wa 'yan bindiga a yankin arewa maso yamma da yankin arewa ta tsakiya, hedkwatar tsaro ta kasa.
Sakamakon saba sharrudan gudanar da Sallar Idi da Huduba da gwamnatin jiha ta gindaya a ranar Salla, gwamnatin jihar Neja ta baiwa Limamai uku takardar sallama.
Babban sakataren hukumar kula da al'amuran gaggawa na jihar Bauchi, SEMA, Shehu Ningi, a ranar Alhamis ya ce kusan mutum 15 sakamakon nitsewar da kwale-kwale.
A cewar rahotani, matashin yana fushi da mahaifinsa ne domin ya hana shi kudin cin abinci tun lokacin da aka kafa dokar kulle a jiharsu sakamakon bullar korona.
Kungiyoyi ma su zaman kansu, shugaban kungiyar likitocin kwakwalwa na Najeriya, Taiwo Sheikh, da shugaban kungiyar kare hakkin fursunoni, Ahmed Adetola-Kazeem
Kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da cutar korona ya musanta rahoton cewa gwamnatin tarayya ta lissafa wasu magungunan gargajiya da za su iya yakar annobar.
Baya ga kwamishinonin jahohi guda uku, sufetan ya bada umarnin sauya ma wasu kwamishinoni guda takwas wuraren aiki, kamar yadda shelkwatar Yansanda ta sanar.
Wasu ayarin tubabbun yan bindiga a jhar Zamfara sun ceto kimanin mutane 12 da wasu miyagun yan bindiga suka sace su, kuma tuni sun mika su hannun Yansanda.
Ubangiji ya albarkaci nahiyar Afrika da mutane hazaikai da kuma kabilu masu tarin yawa. Legit.ng ta tattara muku kabilu daban-daban da suka fi jama’a masu yawa.
Labarai
Samu kari