Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ce matsalar yunwa da ke kara katutu a Arewacin Najeriya abin damuwa ne matuka, ya nemi a kara himma.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ce matsalar yunwa da ke kara katutu a Arewacin Najeriya abin damuwa ne matuka, ya nemi a kara himma.
A yanzu Ana jiran sakamakon gwajin Gwamna, Mataimakinsa, wasu Jami’an jihar Abia. Gwamna da mutanensa za su yi gwajin Cutar COVID-19 bayan babban Jami’i ya mutu
Hadi Sirika, ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, ya ce bai taba karbar cin hanci ko bukatar hakan ba. Ya kalubalanci duk wanda ke da wani bayani daban.
A yayin da ake hira da gwamnan Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed kwanaki, tambayoyin wani ‘Dan jarida sun sa Gwamnan Bauchi ya harzuka ya yi fushi a gaban jama’a
Sheikh Ahmad Gumi ya yi magana bayan an bada damar bude Masallatai da Coci. Gumi ya ce bai zama wajibi Musulmai su koma sallar Jami’i ba saboda Coronavirus.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 416 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Tun a makon jiya gwamnonin jam'iyyar APC su ka tsara yadda za su matsawa shugaba Buhari lamba domin ya goyi bayan a bar abokansu na jihar Edo da Ondo su sake yi
A sha'ani na kasuwanci ko siyasar duniya, samun dukiya yana da muhimmanci. Mujallar Africa Facts Zone ta wallafa jerin manyan mutane 8 mafi arziki a Afirka.
Obaseki na fuskantar barazana daga Osagie Ize - Iyamu, tsohon dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP da ake tunanin ya na da goyon bayan Oshiomhole; tsohon gwamnan
Kazalika, ta bayyana cewa ya gaza kare kansa ko gabatar da wata kwakwarar hujja da za ta wanke shi daga zargin da ake yi ma sa. Kotun ta ce wanda aka gurfanar
Labarai
Samu kari