Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin

Ta ce gwamnatin Buhari ba ta la'akari da halin da al'ummar kasar su ke ciki, musamman a wannan lokaci da annobar cutar korona ta janyo karayar tattalin arziki.
A farkon makon nan Gwamna Godwn Obaseki ya bayyana Jam’iyyar da zai nemi tazarce a zaben 2020. Gwamnan na Edo ya samu sabani da Shugaban APC, Adams Oshiomhole.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya dakatar da dukkan ma’aikatan da gwamnati ke biya na babban asibitin garin Ngala da ke Ngala a jihar Borno.
Sojoji da ‘Yan Sanda za su fara gadin duk wasu allolin sadarwa a Najeriya saboda annobar COVID-19. ami’an tsaro za su taya kamfanoni aikin yi masu gadi a kasa.
Gwamnatin tarayya ta bai wa 'yan Najeriya shawara a kan zuwa wurin bauta a ranar Talata. Ta ce matukar mutum ya kai shekaru 55 zuwa sama, toh a guji zuwa bauta.
Kotun Majistaren jihar Osun dake Ile-Ilfe ta bada umurnin garkame wani matashi dan shekara 18, Oladoyin Taiwo, da ya shiga ofishin yan sanda satan Atamfada kudi
A kalla mutum tara ne suka rasa rayukansu yayin da wasu suka raunata bayan harin da 'yan bindiga suka kai kauyen Avong Doka a karamar hukumar Kajuru ta jihar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi na’am da bude manyan filayen jiragen sama biyar don dawo da zirga-zirgar jirage a cikin kasar daga ranar 21 ga watan Yuni.
Gwamnatin ta yanke shawarar sake bude wuraren bauta tare da shata wasu ka'idoji na musamman, amma idan zaku iya yin ibadunku a gida, to hakan sai ya fi aminci.
Labarai
Samu kari