Labarai

Labarai Zafafan Labaran

COVID-19: Za a fara gwajin gida-gida a Kano
Breaking
COVID-19: Za a fara gwajin gida-gida a Kano
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta ce za ta fara bi gida-gida don yi wa jama'ar jihar gwajin coronavirus kashe cutar.