Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Gobara ta tashi a fadar shugaban kasa
Breaking
Gobara ta tashi a fadar shugaban kasa
daga  Mudathir Ishaq

Kamar yadda Malam Garba Shehu, mai bai wa Shugaban kasa shawara na musamman a fannin yada labarai ya sanar, karamar gobara ta tashi a fadar a ranar Alhamis.