Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 328 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya sanar da mutuwar Remi Omotoso, daya daga cikin mambobin kwamitin yaki da cutar korona kuma tsohon shugaban bankin kwarar.
Hukumar kula da Jami'o'i a Najeriya (NUC) a ranar 24 ga watan Maris, ta fitar da sunayen jami'o'in kasar nan da aka ba izinin gudanar da karatun gaba da digiri.
Gobir ya yi hira ta musamman ne da Adeniyi Olugbemi inda suka tattauna a kan lamarin tsaro a jihar Sokoto da wasu batutuwan kamar yadda The Punch ta wallafa.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta damke wata budurwa mai shekaru 17 mai suna Seun Adekunle tare da saurayinta mai suna Basit Olasunkanmi a kan zarginsu da ake.
Haka nan kuma ko kadan ba a bar kasar Masar, Algeria, Morocco da Seychelles a baya ba, inda sai an kai ruwa rana kafin hasken lantarki ya yi raurawa a kasashen.
Kasar Misra ta bukaci a soke takarar Ngozi Okonjo-Iweala na kujerar shugabar kungiyar kasuwancin duniya W.T.O kwana daya bayan Buhari ya zabeta ta wakilcemu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Farfesa Umar Garba Danbatta a matsayin mataimakin shugaban hukumar sadarwa ta Najeriya (NCC), Pantami yace.
Ya bar duniya a yana dan shekaru 84. Margayi Alhaji Ado Bayero, shi ne Sarkin Kano da ya fi kowanne dadewa a kan mulki a tarihin dukkanin Masarautun Arewa.
Labarai
Samu kari