Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Sun ce a ranar Lahadin da lamarin ya faru, bai fito ya tafi aikinsa da safe kamar yadda ya saba ba har sai lokacin da wani ɗan sanda ya zo duba shi ya gano gawa
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 315 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Kasar Afrika ta Kudu ta dawo mataki na biyu da kiyasin karfin tattalin arzikin da ya kai dalar Amurka biliyan $371.298, sai kuma kasar Masar a mataki na uku da
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano a ranar Litinin ta kori karar da tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, wacce ke bukatar dakatar da bincikar zargin wata.
Rundunar sojin Najeriya ta bada umarnin damko wata budurwar da ke wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, an ga budurwar na tsotsar.
Atiku ya yi takarar neman kujerar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP a zaben 2019, amma sai ya sha kasa a hannun shugaba Muhammadu Buhari, dan takarar jam'iyy
Bayan yan majalisar dokokin jihar Nasarawa sun matsa a kan a sauke shi, sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Ahmed Tijjnai Aliyu ya yi murabus daga matsayinsa.
Sanata Ali Ndume ya jinjina wa shugaban hafsan sojojin Najeriya, Tukur Yusuf Buratai a kan komawarsa yankin arewa maso gabashin kasar, cewa hakan ya kawo sauyi.
Kakakin majalisar dokokin jihar Gombe, Abubakar Sadiq Ibrahim, tare da abokan aikinsa yan majalisa hudu sun harbu da cutar Coronavirus, Daily Trust ta ruwaito.
Labarai
Samu kari