Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Allah ya yiwa Mai sharhi kan lamuran yau da kullum kuma tsohon kwamishanan yan sandan jihar Legas, Alhaji Abubakar Tsav, rasuwa yau, Daily Trust ta ruwaito.
Ma'aikata shida na Hukumar Raya Neja Delta NDDC, sun kamu da cutar korona. Hukumar ta bayyana hakan cikin wani sako da ta wallafa a ranar Litinin, kan shafinta.
Kawo yanzu Gwamnati ta yi yayyafin Biliyan 100 cikin watanni 3 saboda Coronavirus. CBN ya rabawa dinbin mutane aron biliyoyin kudin ne domin bunkasa tattali.
Babban hafsan sojin Najeriya, Laftanan Janar Buratai, ya bayyana adadin yan Boko Haram da dakarun sojin dake Arewa maso gabas suka hallaka cikin watanni biyu.
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta shata wasu sabbin sharadi na yin amfani da takunkumin rufe fuska ta hanya mafi dace yayin da likafar cutar korona ke ci gaba.
Honorable Gudaji Kazaure ya jadadda cewar babu abunda annobar coronavirus za ta iya yi masa domin shi ya yarda da Kaddarar Allah ke saukar da cuta da maganinta.
Kungiyar manyan Likitocin Najeriya ta yiwa gwamnatin tarayya barazanar tafiya yajin aiki daga ranar Litinin, 15 ga watan Yuni, 2020 idan aka ki amsa bukatunta.
A farkon shekarar nan ne Buratai ya sanar da komawarsa jihar Borno mai fama da rikicin Boko Haram. A cikin wata sanarwa da Buhari Sallau, hadimin shugaban kasa,
Masu garkuwa da mutane sun sace shugaban kotun gargajiya, Mai shari'a Donatus Yantau Shidda a jihar Taraba a ranar yau Litinin, 8 ga watan Yuni a cikin gidansa.
Labarai
Samu kari