Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Ana neman wata uwargida mai matsakaicin shekaru a garin Yenoguwa, jihar Bayelsa, bayan ta yiwa mijinta wanka da tafasasshen ruwan zafi bayan dan sabani tsakanin
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya yi gargadi game da babbar matsalar da za a fuskanta a Najeriya bayan annobar cutar korona ta gushe.
Sanata Ahmad Ibrahim Lawan, shugaban majalisar dattawa ya yi wa Sanata Orji Uzor Kalu lale marhaban da dawowa majalisar bayan sako shi daga gidan gyaran hali.
Kotun jihar Kano tayi watsi da karar da kungiyar dattawan Kano karkashin jagorancin tsohon dan takarar kujeran shugaban kasa, Alhaji Bashir Tofa, ta shigar.
Rikicin kabilanci ya sa an kashe wasu matasa hudu a kauyukan Doka sa Kallah da ke karamar hukumar Kajurun, Kaduna sakamakon zarginsu da yi wa Fulani leken asiri
Kasuwar hada-hadar hannayen jari ta Najeriya, NSE, ta jera wasu kamfanonni 47 da za su biya naira tiriliyan 1.11 ga masu hannayen jarinsu na ribar da suka samu.
Mamakon ruwan sama ya yi awon gaba da gidan wucin-gadi ne 'yan gudun hijira da ke sansaninsu a Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Sansanin na nan a Low-cost.
Da ta ke bayyana rashin jin dadi game da hukuncin da Mai shari'a Muslim Hassan ya yanke, SERAP cikin wata sanarwa da fitar ta ce ta garzaya kotun daukaka kara.
Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban PTF, Boss Mustapha ya ce Najeriya ba za tayi gaggawar bude makarantu ba don kare afkuwar abinda ya faru a wasu kasashe
Labarai
Samu kari