Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
A ranar Laraba ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, wanda ya ziyarce shi a fadarsa da ke Asorock a
"Ina godiya ga shugaban bankin Akinwumi Adesina bisa jagorancinsa da goyon wadda hakan ya taimaka min da tawaga ta wurin bayar da gundunmawar sauya bankin.
Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton cewa masu garkuwa da mutane ne sun harbe direbobi guda biyu tare da sace fasinjoji 16 a kauyen Idu da ke kan babbar hany
Gwamnan jihar Borno, Farsesa Babagana Umara Zulum, ya bada umurnin bude makarantun sakandare uku kuma dalibai su koma makaranta a karamar hukumar Bama ta jihar.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Laraba ya halarci jana'izar mutane 81 da suka mutu sakamakon harin yan ta'addan BokoHaram a garin Felo
Cin abincin da ya wuce misali yana hana kwakwalwa ta yi aiki da kyau. Cushe ciki da abinci yana jawo shigar maiko cikin jijiyoyin da ke kai jini cikin kwakwalwa
A gargadin da Bankin Duniya ya yi a ranar Talata, 9 ga watan Yuni, ya nuna cewa akwai yiwuwar wasu mutane da ke rayuwa cikin talauci za su dawwama a cikinsa.
Janet ta ce ta dabawa saurayinta nata wuka saboda ya tura mata sakon text a madadin ya kira ta da wayar salulu domin taya ta murnar zagayowar ranar haihuwarta.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki tare da wasu masu neman tikitin takarar gwamnan jihar a karkashin APC sun isa sakatariyar jam'iyyar a Abuja domin tantancesu.
Labarai
Samu kari