Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Benue, Farfesa David Salifu, ya rasu bayan harbin bindiga da ya samu a wani hari da ake zargin 'yan bindiga ne suka kai.
Hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari yana sallah yayin da yake zaune a kan kujera ya janyo cece-kuce daga ma'abota amfani da kafafen sada zumuntar zamani.
Mai shigar da kara, Sufeta Uloh Goodluck ya roki kotu ta bashi damar mika takardun bayannan binciken da ya yi ga ofishin direktan shari'ar na jihar don shawara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga dakarun sojin kasar da kada su saurarawa 'yan Boko Haram. Ya ce su fanshe rayukan jama'arsa da aka kashe a Faduma.
Makarantun Gwamnati za su koma karatu a Ranar 16 ga watan Yuni a jihar Kuros Riba inji gwamna Ben Ayade. Ya ce yara su nemo takunkumin rufe fuska da hanci.
Adams Oshiomhole ya jawowa kansa magana maras dadi a kan batun badakalar satifiket din Gwamnan Edo, inda Hadimin gwamnan ya caccaki Shugaban Jam’iyya Oshiomhole
Aisha ta sanar da mutuwar Yekini ta shafukanta na sada zumuntar zamani inda ta kwatanta shi da jajirtacce, mai kwazo da kuma kwarin guiwa. Kamar yadda tace, mar
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa a Najeriya (NCDC) ta ce annobar cutar Coronavirus watau (Covid-19) ta sake harbin sabbin mutane 409a fadin Najeriya..
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya nada kanin Sufeta Janar na Yan sandan Najeriya, Mohammed Abubakar Adamu, Barrister Mohammed Ubandoma Aliyu a matsayin
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Anambara sun bindige wani mutumin wanda ake zargi da laifin kwace jakar wani mai dauke da N3.5m, kusa da wani banki a Anambara
Labarai
Samu kari