Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 409 sun kamu da Coronavirus, Abuja ta zarcewa Kano

Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 409 sun kamu da Coronavirus, Abuja ta zarcewa Kano

Hukumar Yaki da Cututtuka a Kasa NCDC ta ce annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 409 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 12 na daren ranar Laraba, 11 ga watan Yuni na shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 409 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;

Lagos-201

FCT- 85

Delta- 22

Edo- 16

Nasarawa- 14

Borno- 14

Kaduna- 14

Bauchi-10

Rivers-9

Enugu- 5

Kano- 5

Ogun- 4

Ondo- 4

Bayelsa- 2

Kebbi- 2

Plateau- 2

Jimilla: 13,873

An Sallami: 4,351

Mutuwa: 382

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel