Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An kama 'ɗan aiken' Boko Haram a Borno
Breaking
An kama 'ɗan aiken' Boko Haram a Borno
daga  Aminu Ibrahim

Jami'an hukumar NSCDC a jihar Borno sun damke wani mutum da ake zargi da samar wa mayakan Boko Haram kayan bukata, kwamandan NSCDC ya tabbatar da faruwar hakan.

An sallami wasu malaman BUK saboda IPPIS
Breaking
An sallami wasu malaman BUK saboda IPPIS
daga  Aminu Ibrahim

Daya daga cikin malaman kwangilar da abin ya shafa, Dr Saidu Dukawa, tsohon shugaban Hukumar Hisbah ta Kano ya tabbatarwa jaridar Solacebase batun ranar Alhamis