'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
Sakamakon wannan zanga-zanga, matafiya da suka fito daga Kaduna, Zariya da Funtuwa sun gaza samun damar wucewa ta titin da zai shigar da su Zamfara da Sakkwato.
Daga cikin sanannun jarumai maza a Kannywood kuma mawaki a kasar nan,Yakubu Mohammed ya ce har gobe yana nan daram a jam'iyyar PDP, jarumin ya tabbatar da haka.
"Muna kuma bincike a kan wasu gwamnoni da ke kan mulki da wasuu tsaffin gwamnoni, mun gayyatar wadanda suka hadi baki da gwamnonin domin yi musu tambayoyi."
A yayin da akwai kusan mutane miliyan 20, cibiyoyin gwaji uku kadai ba za su iya wadatar da jihar Kano ba wajen ci gaba da kula da yaduwar cutar a fadin jihar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna juyayi a kan halin da 'yan Najeriya suka riski kansu sakamakon matakan da gwamnati ta dauka ta dalilin annobar korona.
Yan kungiyar daular Musulunci a yankin Afrika ta yamma wato ISWAP, wani balin Boko Haram sun saki bidiyon yadda suka yiwa wani Soja da dan sanda yankan rago.
Wannan sabon Hakimin shi ne babban ɗan marigayi Atiku Abubakar, tsohon Hakimin 'Yantumaki da 'yan ta'adda suka kashe har cikin fadarsa a makon da ya gabata.
June 12: Shin meye muhimmancin wannan rana ga Kabilar Yarabawa? Dama Najeriya? Ana tunawa da soke zaben mulkin shugaba Babangida kan Abiola, wanda yaci zaben.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, ya bayyana shirin bangaren yin doka na bawa kokarin gyaran bangaren shari'a duk wata gudunmawa da ta dace. Tabb
Labarai
Samu kari