'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya yi martani a kan sanarwar da kwamitin tantance yan takarar gwamnan na jamiyyar APC ta yi inda ta ce bai cika kaidojin shiga
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce an kwato dukkan kananan hukumomin da 'yan ta'addan Boko Haram suka kwace a jihohin Borno, Yobe da Adamawa na kasar nan.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce shugabannin siyasan Najeriya har hanzu sun yi kasa a gwiwa wajen farantawa yan Najeriya raii.
Yayin zartar da hukuncin a ranar Alhamis, Mai shari'a Anwuli Chikere, ya ba da umarnin tsare Rotimi Jolayemi, inda kotun ke tuhumarsa da kalaman nuna kiyayya.
Shugaban, kwamitin tantance yan takarar, Jonathan Ayuba ne ya bayar da sanarwar a sakatariyar jamiyyar da ke birnin tarayya Abuja yayin da ya ke mika rahoto ga
A ranar Juma'a, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga 'yan Najeriya don tunawa da ranar damokaradiyya ta 2020. Ya yi amfani da damar wurin bayyanawa.
Jihar Borno ta fuskanci hare-hare akalla goma sha tara (19) daga wajen yan ta'addan Boko Haram cikin kwanaki goman farkon wannan watan Yunin, da muke ciki.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya alakanta hare-haren yan bindiga da na Boko Haram da dokar hana walwala da gwamnati ta sanya domin magance annobar korona.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci, Rohas Okorocha ya karyata batun cewa hukumar yaki da cin hancci da rashawa ta kwato wasu kudade daga hannunsa.
Labarai
Samu kari