Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 627 sun kamu cutar Korona a Najeriya, jimilla 15,000

Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 627 sun kamu cutar Korona a Najeriya, jimilla 15,000

Hukumar Yaki da Cututtuka a Kasa NCDC ta ce annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 627 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:44 na daren ranar Juma’a, 12 ga watan Yuni na shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 627 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;

Lagos-229

FCT-65

Abia-54

Borno-42

Oyo-35

Rivers-28

Edo-28

Gombe-27

Ogun-21

Plateau-18

Delta-18

Bauchi-10

Kaduna-10

Benue-9

Ondo-8

Kwara-6

Nasarawa-4

Enugu-4

Sokoto-3

Niger-3

Kebbi-3

Yobe-1

Kano-1

Jimilla: 15181

An sallami 4891

399 sun mutu

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel