Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
A cewar Ismail Omipidan, babban sakataren watsa labarai na gwamnan da ya fitar da sanarwar ta shafin Twitter na gwamnatin jihar, Adesibi ya rasu a daren Juma'a.
A baya bayan nan dai yan bindiga da masu satar mutane domin karbar kudin fansa suna baje kolinsu a jihar ta Katsina wadda hakan ya jawo zanga zanga a jihar.
Kamar yadda majiya daga jami'an tsaro ta bayyana, an samu karantsaye a fannin tsaro a fadar shugaban kasa da ke Abuja bayan anyi harbin bindiga a daren Alhamis.
Mazauna karamar hukumar Zaria ta jihar Kaduna sun yi murnar bude masallatan Juma'a da aka yi a garin da sauran sassan jihar Kaduna, jaridar Daily Trust ta gano.
Najeriya ce ta daga a kasashe masu karfin tattalin arziki a dukkan Afrika a 2019 kamar yadda Africa Facts Zone ta wallafa a shafinta na twitter ranar 5 ga Yuni.
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta yi kira ga sifeta janar din 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, da ya gaggauta sako mata hadimanta.
Gwamna Masari na jihar Katsina ya ce baya bukatar wani ofishin siyasa idan ya kammala mulkinsa a 2023, Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito hakan a ranar Juma'a.
Baddarudin ya ce an cimma wannan matsayar ne bayan Sultan Hassanal Bolkiah ya amince da shawarwarin da Cibiyar addinin musulunci ta Brunei ta bayar bayan taron
Hukumar Yaki da Cututtuka a Kasa NCDC ta ce annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 627 a fadin Najeriya yau Jumaa, 12 ga watan Yuni, shekarar 2020.
Labarai
Samu kari