Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
Manjo janar John Enenche, jagoran watsa labaran atisayen rundunar soji na kasa, ya ce an kai harin ne a karkashin atisayen 'ACCORD". Enenche ya bayyana cewa dak
Gwamnatin tarayya ta ce kasashen da ke da makwabtaka da Najeriya suna rokarta abinci a yayin kulle don rage radadin annobar Coronavirus,cewar Babatunde Fashola.
Mayakan sun nunawa jami'an tsaron gwamnatin fin karfi, inda suka kashe a kalla sojoji 20 tare da shafe kusan sa'a uku suna cin karensu babu babbaka a garin. Maj
Rashin kwanciyar hankali da rikici a fadar shugaban kasa da ke Abuja bayan janye dukkan jami'an tsaro lafiya uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari da aka yi.
Jam'iyyar PDP ta bukaci gamsasshen bayani game da harbin bindiga da aka ji a farfajiyar fada shugaban kasa da ka Aso Rock bayan rikicin da ake da Aisha Buhari.
Hedkwatar tsaro ta ce mayakan ta'addancin Boko Haram sun kashe mutum 81 a jihar Borno saboda 'yan garin sun nuna wa sojoji maboyar 'yan ta'addan, cewar DHQ.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 501 da suka fito daga jihohin Najeriya
Yan sandan jihar Niger ne suka kama Ayemoba a wannan makon bayan yayansa biyu masu shakara 22 da 20 sun yi kararsa zuwa wani dan uwansu da ya kira 'yan sandan.
Mazauna garin Monguno sun kasa boye farin cikinsu bayan dakarun sojin Najeriya sun fatattaki mayakan Boko Haram da suka tada zaune tsaye a garin a ranar Asabar.
Labarai
Samu kari