Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
A labarin nan, za a ji dalilin da ya hana raguwar farashin litar man fetur a duk da farashin ya sauko sosai a kaswuar duniya bayan saukin yakin Gabas ta Tsakiya.
A jihar Borno za ku ji irin ayyukan da Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi a shekara guda. Gwamnatin APC ta Babagana Zulum ta kinkimo ayyuka 375 a watanni 12.
A karshen makon nan wani Jagoran APC ya barke da kuka, ya ce Arewa ta na cikin matsala a mulkin Buhari. Ya ce don mun zabe, ka, ba zai hana mu fada maka gaskiya
Femi Adesina, mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kwatanta dattijan arewa karkashin shugabancin Ango Abdullahi da masu sukar mulkinsa a komai
A cewar Momodu, gwamnatin shugaba Buhari ta gurgunta 'yancin cin gashin kai na majalisun kasa da bangaren shari'a. Yayin wata hira da shi a wani shiri mai taken
Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cutattuka masu yaduwa (NCDC) ta bayyana a yau 14 ga watan Yuni, mutum 403 sun sake harbuwa da cutar korona a Najeriya.
Wasu yan bindiga sun halaka jami'an yan sandan Najeriya guda biyu a jihar Neja bayan sun yi musayar wuta a tsakaninsu a karamar hukumar Shiroro da ke jihar.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwa uku da ke karkashin karamar hukumar Agatu a jihar Binuwai a yau, hakan ya yi sanadiyar rasa rayukan mutane goma.
Da yake magana a shafinsa na dandalin sada zumunta ranar Asabar, ango MC Tagwaye ya rubta: "wannan rana ta kasance mai muhimmanci, mun dora daga wurin da muka
Wani bangare na jam'iyyar APC a jihar Edo ya nemi a fatattaki Gwamna Obaseki da wasu mutum biyu na jam'iyyar sakamakon zargin su da ake da shirya zagon kasa.
Labarai
Samu kari