Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Sale Mamman,ministan wutar lantarki, ya umarci Marilyn Amobi da ya zarce da hutunsa a matsayin manajan daraktan Nigerian Bulk Electricity Tradin Company (NBET).
Shugaban kwamitin kuma sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, shi ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a ranar Litinin, 15 ga watan Yuni.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya ba wa hukumar sauraron koke da yaki da rashawa ta jihar Kano da ta ci gaba da bincike a kan tubabben sarkin Kano.
Tsintar gawar manomi ce ta janyo zanga-zanga a kananan hukumomin Kauru da Zangon Kataf. Wannan al'amarin ne yasa gwamnatin jihar ta saka dokar ta-baci ta sa'o'i
Kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Yakubu Danladi, ya zargi tsohon gwamnan jihar, AbdulFatah Ahmed, da almundahanan kudi N1.8bn na gyara hanyar da ba'ayi ba
A yanzu haka mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari yana gudanar da wata ganawar sirri tare da gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum.
Annobar COVID-19 ta yi kamu a Ghana inda Coronavirus ta harbi Ministan harkokin lafiyan tarayya. A Najeriya kuma yawaitar fyade ta sa IGP zai bayyana a Aso Rock
Hukumar rijistan yan kasa NIMC ta ce ta yiwa tubabbun yan ta’addan Boko Haram 900 rijistan zama yan kasa, bisa takardar da hukumar NIMC ta saki radar Litinin.
Bayan ci gaba da sassauta dokar kulle da gwamnati ke yi masu ruwa da tsaki a sashen ilimi da na lafiya sun fayyace alkibilar su dangane da batun bude makarantu.
Labarai
Samu kari