Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
A cikin wani jawabi da gammayyar kungiyoyin guda bakwai suka fitar, sun bayyana cewa zasu sanar da mammbobisu su mamaye tituna a sassan arewa domin gudanar da b
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya a jihar shugaban kasa Muhammadu Buhari dake daukan nauyin yan bindigan dake kashe al'ummarsu.
Wasu matasa biyu da yan sandan jihar Lagas suka kama bisa laifin gashi da makami sun ce yunwa ce ta jefa su cikin wannan mummunan harka saboda kullen korona.
Wasu mahara wadanda ba a san ko su wanene ba sun aikata wani mummunan ta'addanci kan ma'aikacin kiwon lafiya a jihar Zamfara da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.
Tun da INEC ta fitar da jadawalin zaɓen jam’iyyun siyasa suka fara shirin aiwatar da zaben fidda gwani cikin aminci domin tabbatar da sun tsayar da 'yan takara.
Wani babban malami addini, ya shawarci gwamnatin jihar Kaduna a kan cewa, ta tashi ta farga kan sha'anin matsalar tsaro tamkar yadda ta ke yakar annobar korona.
Babban jigon jam’iyyar ZLP ya yi zargin cewa wasu yan siyasar kasar na kulla-kulla domin ganin an sauke Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu daga kan kujerarsa.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya wato PDP, ta sake yin tir gami da Alla-wadai dangane da yadda matsalar rashin tsaro ke ci gaba da tabarbarewa a kasar nan.
Jam'iyyar APC ta mayarwa da PDP a jihar Katsina martani kan nema da ta yi Gwamna Aminu Masari ya yi murabus saboda matsalar tsaro, ta ce hakan ba adalci bane.
Labarai
Samu kari