Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Abiola Ajimobi bai samu sauki ba har yanzu daga cutar Coronavirus. An sallami Mai dakin tsohon Gwamnan Oyo, shi yanzu COVID-19 ba ta sake shi ba bayan kwanaki.
Mutane a jihar Katsina sun bukaci gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen sarakunan gargajiyan da ake zargi da taimakawa yan bindiga wajen hallaka al'ummarsu.
Yan bindigan da suka kai farmakin sun yi wa garin kawanya ne sannan suka aike da kimanin mutum shida daka cikinsu zuwa cikin garin don aiwatar da abinda suka zo
Jami’an tsaro sun sa kudi a kan wani Mutumin da ya addabi Jihar Katsina. Wanda ya gano Adamu Yankuzo wanda ke kashe Bayin Allah a Katsina zai samu Miliyan 5.
A daji, zaki ko damisa kan kashe dabba ne kawai idan yana jin yunwa kuma ba dukka dabobi ya ke kashe wa ba, wanda zai ci kawai ya ke kashe wa a lokaci guda.
Allah ya yi wa farfesa Oladipo Akinkugbe rasuwa. Akinkugbe farfesa ne masanin lafiya a asibitin koyarwa na jami'ar Ibadan, ya rasu a babban birnin jihar Oyo.
A jiya Gwamna Abdullahi Ganduje ya yi magana a kan tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce gyare-gyaren da aka kawo ya jawo tsohon Sarki Sanusi II ya rasa rawaninsa.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 573 da suka fito daga jihohin Najeriya
A cewar sanarwar, gwamnati ta dauki wannan mataki ne bisa shawarar da kwamitin yaki da annobar korona a jihar ya bayar. Daga yanzu, shingen kan hanya da aka yar
Labarai
Samu kari