Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki, ya fice daga jam'iyya mai ci ta APC. Gwamnan ya yi furucin hakan ne a kan hanyarsa ta fita daga da fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta fayyace adadin jimillar kudaden da ta samu tsakanin watan Afrilu zuwa Mayu a matsayin gudunmuwar dakile yaduwar cutar korona.
Tuna baya shine roko! Wasu muhimman batutuwa da shugaban APC kuma tsohon gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ya yi kan Gwamnan jihar mai ci, Obaseki a 2016.
Jami'an hukuma hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC sun fitittiki daliban makarantar West African People’s Institute (WAPI) da suka isa makaranta yau.
Dakarun Sojin kasar Nijar sun hallaka dimbin ya ta'adda a yankin Sabon Birni, wani gari da yan bindiga suka addaba a jihar Sokoto. Jaridar HumaAngle ta ruwaito.
Sai dai fa gwamnatin ta fayyace cewa ɗaliban da suke ajin karshe a kowane matakin karatu a firamare da sakandire su ne kadai za su koma makarantu a halin yanzu.
Kotun wucin gadin da Hukumar Kula da Al'amuran Sojoji ta kafa ne don yi masa shari'a kan sace wasu miliyoyin kudade mallakar rundunar ta yanke hukuncin mallakar
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Edo, Tony Aziegbemi, ya tabbatar da shirin sauya shekar Gwamna Godwin Obaseki zuwa jam'iyyar, sai dai ya ce dole ya bi dokarsu.
Biyo bayan harbe-harben bindiga da aka yi a fadar shugaba Muhammadu Buhari da ke Abuja, an tsare wasu dogarawa masu bai wa uwargidan shugaban kasar kariya.
Labarai
Samu kari