Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya gaggauta bada umarnin gudanar da bincike kan hukumar PFIPC.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Allah ya kiyaye wani matashi na da sauran kwana a jihar Legas ranar Litinin, 15 ga watan Yuni, yayinda jami'an hukumar yan sandan RSS suka ceci rayuwarssa.
Babu shakka ragin da gwamnatin Kano za ta yi a kasafin kudin jihar ya samo asali ne sakamakon matsalar tattalin arzikin da annobar korona ta haifar duk duniya.
Majalisar wakilan Najeriya ta soki gwamnatin tarayya a kan ikirarin kashe N186 biliyan a kan ciyar da 'yan makaranta yayin kulle don rage radadin cutar korona.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasiku biyu da ke bada umarni mabanbanta ga Marilyn Amobi, manajan daraktar Nigerian Bulk Electricity Trading Compan
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta kwace wani gini mallakar gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad wanda ya mallake shi a lokacin da yake ministan Abuja.
Majalisar dokokin jihar Niger ta aika sammacin kiran gaggawa ga Gwamna Abubakar Sani Bello kan rikon sakainar kashi da ta zargi gwamnatinsa da yi wa tsaro.
Hukumar shirya jarawabar shiga jami'a da makarantun gaba da sakandire, ta kayyade yawan makin da sai dalibai sun samu kafin samun nasarar ci gaba da karatunsu.
Wani ‘dan kwangila ya tona Sanata mai-ci a Imo da ya sa shi ya sharara a karya a EFCC. Ya ce Okorocha ne ya sa shi, kuma ya koyawa sauran ‘Yan kwangila karya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito, ministan ya yada wa makarantun gaba da sakandare a Najeriya kan matakan da suka dauka na bayar da gudunmuwa wurin yaki da korona.
Labarai
Samu kari